Harsunan Gurunsi

Harsunan Gurunsi
Linguistic classification
Glottolog grus1239[1]

Harsunan Grũsi ko Gurunsi, waɗanda kuma aka fi sani da Harsunan Gabashin Mabia, [2] rukuni ne na harsunan Gur, wanda ya ƙunshi kusan harsuna 20 waɗanda al'ummomin Gurunsi ke magana da su . Ana magana da harsunan Grũsi a arewacin Ghana, yankunan da ke makwabtaka da Burkina Faso da Togo . Yare mafi girma a cikin rukunin Grusi shine Kabiye, yaren da kusan mutane miliyan 1.2 ke magana (wanda 550,000 ke magana da asali) a cikin tsakiyar Togo.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). http://glottolog.org/resource/languoid/id/grus1239 |chapterurl= missing title (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Bodomo, Adams. 2020. "Mabia: Its Etymological Genesis, Geographical Spread, and some Salient Genetic Features." In: Bodomo A., Abubakari H. & Issah, S. 2020. Handbook of the Mabia Languages of West Africa. Galda Verlag, Berlin, Germany. 400 pages, ISBN 978-3-96203-117-6 (Print) ISBN 978-3-96203-118-3 (E-Book)

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy